IQNA - A yammacin jiya litinin dubun dubatan ‘yan Isra’ila ne suka yi zanga-zanga a gaban ginin Knesset da ke yammacin birnin Kudus suna rera taken nuna adawa da majalisar ministocin Netanyahu.
Lambar Labari: 3491361 Ranar Watsawa : 2024/06/18
Tehran (IQNA) Shugaban Yemen mai gudun hijira Abd Rabbo Mansour Hadi ya sanar da mika ikon da yake da shi ga wani kwamitin shugabancin kasa na musamman
Lambar Labari: 3487136 Ranar Watsawa : 2022/04/07